RARARA YA BADA AIKIN TITUNA GUDA BAKWAI (7) A JAHAR KATSINA.
Sunday, 10 September 2023
Comment
RARARA YA BADA AIKIN TITUNA GUDA BAKWAI (7) A JAHAR KATSINA.
Shugaban Kungiyar Mawaka ta 13x13 Alhaji Dauda Kahutu Rarara, Ya Bada Aikin Titin Tudun Wakili Zuwa Sundu Zuwa 'Danja Zuwa Garin Dabai.
Sannan Aikin Titin Zai Wuce Zuwa Garin Kahutu Daga Kahutu Zai Wuce Zuwa Garin Chediya Kana Kwaltar Ta Wuce Har Zarewa.
Hakan na kunshe cikin wani Sako da Matamaki na Musamman ga Rarara ta fuskar Sadarwa, Rabi'u Garba Gaya ya wallafa a Shafinsa na Facebook.
Credit :Arewa radio 93.1
0 Response to "RARARA YA BADA AIKIN TITUNA GUDA BAKWAI (7) A JAHAR KATSINA."
Post a Comment