TOFA :MAGANIN SAURO A CIKIN SAUKI
Wednesday, 2 August 2023
Comment
MAGANIN SAURO A CIKIN SAUKI
Yanzu dai damina ta kankama a sassa daban daban na Najeriya. Wannan lokacin yaduwan sauro kenan.
Akwai hanya mafi sauki don kashe sauro da sauran kwari da ke hana mutane sukuni. Akwai dabara mai sauki na magance wannan lamarin kamar haka:
1. Yanke jan albasa guda, sa'annan ka jiƙa a cikin kwano madaidaiciya. Kyale albasan cikin ruwan a kalla na awa guda.
2. Zuba ruwan albasan a cikin kwalbar feshi wadda bata da datti.
3. Fesa dakin zama/soro ko makwanci da ruwan albasan. Zaka ga sakamako a cikin lokaci kalilan.
Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding recruitment and different types of updates.
https://chat.whatsapp.com/Ib66myTN1AV9AE8Zi0A4Ra
Credit. Abu aysha.
0 Response to "TOFA :MAGANIN SAURO A CIKIN SAUKI"
Post a Comment