Tofa Jarumar Kannywood Rukayya da aka fi sani da Baby Ruky ta zargi wani ɗan masana'antar da yunƙurin yi mata kanta waye.
Saturday, 8 July 2023
Comment
Jarumar Kannywood Rukayya da aka fi sani da Baby Ruky ta zargi wani ɗan masana'antar da yunƙurin yi mata kanta waye.
Ruky ta ce da ƙyar tasha daga wurin ɗaukar fim inda ta arce zuwa gida.
Sai dai wanda ta zarga ɗin bai amince an naɗi muryarsa ba amma ya shaida wa Freedom Radio cewa duk abin da ta faɗa ƙarya ne domin shi mutumin kirki ne kowa ya sani kamar yadda ya ce.
Ga dai tattaunawar Ruƙayya da filin Daga Kannywood na Freedom Radio.
CREDIT. Freedom Radio Nigeria via Facebook search.
0 Response to "Tofa Jarumar Kannywood Rukayya da aka fi sani da Baby Ruky ta zargi wani ɗan masana'antar da yunƙurin yi mata kanta waye."
Post a Comment