Ingantaccen Maganin karin Karfi Da Kuma Girman Mazakuta
Maza kawai
Ingantaccen Maganin karin Karfi Da Kuma Girman Mazakuta
Ingantaccen Karin karfin Maza mazakuta yana da matukar Muhimmanci ga maza, domin sautari maza kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar bukata saboda kai a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajenka saboda wannan damuwar.
Insha Allahu wannan magani da zanyi muku bayani akai yana da matukar inganci bama iya karin karfin mazakutaba yana kara Garman gaba. Karfin Jure Jim'i da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne Insha Allahu.
Abubuwan Da Yakamata Ka Nema.
- Albasa.
- Tafarnuwa.
- Zuma
- Citta
- Kanunfari
Yadda zaka Hada Maganin Cikin Sauki.
Zaka dauki Albasarka mai kyau saiku nikata sosai tazama ruwa.
Saika kawo tafarnunwaka saika nikata ita Amman ruwan nikan tafarnuwar yazama kasa da dan kadan.
Citta kuwa da kanunfari dinka saika dakasu sosai suma.
Kana gama wannan hadin sai ka sha cikin Kofi ko yadda yayi maka. Bazaka bar inda kake zaune ko tsaye ba sai kaji gabanka ya Amsa.
Muddin zaka yi haka na mako guda koda kana fama da raahin sha'awa ne sai ka dawo daidai.
Duk mara auren daya gwada ya kasa hakura alhaki a Kansa.
✏Dr. Maryam Ahmed Almustapha
Dan Allah katura zuwa group 3
Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding recruitment and different types of updates.
https://chat.whatsapp.com/Ib66myTN1AV9AE8Zi0A4Ra
CREDIT.Dr. Maryam Ahmed Almustapha
0 Response to "Ingantaccen Maganin karin Karfi Da Kuma Girman Mazakuta "
Post a Comment