--
Ina kara tabbatar muku da cewa wannan aikin na yiwa yara rijista haihuwa NPC Birth Registration tsowon wata 6 za'ayi ana gudanar dashi amma ba wai kullum mutum zai ke fita aikin ba .

Ina kara tabbatar muku da cewa wannan aikin na yiwa yara rijista haihuwa NPC Birth Registration tsowon wata 6 za'ayi ana gudanar dashi amma ba wai kullum mutum zai ke fita aikin ba .

>

Lissafi ya fara daga lokacin da ka shiga training appointment dinka ya fara aiki ko da koh wata hukuma ce ta dauke ka aikin .

Idan kuka duba jikin Tag I'd Card din nan akwai Expiree date yanzu dai muna July idan ka lissafa da wannan watan da muke ciki zuwa December wata nawa kenan ? 

Nayi rubutun nan ne saboda wasu a jihar Zamfara da bauchi sun halarci karbar horo an sanar dasu cewa aikin nan sati biyu zaa gudanar dashi .

Ina kara tabbatar muku da cewa wannan aikin na yiwa yara rijista haihuwa NPC Birth Registration tsowon wata 6 za'ayi ana gudanar dashi amma ba wai kullum mutum zai ke fita aikin ba .

Kada ku damu da masu cewa kudin training allowance 6k ne maimakon 40k da muka binciko kuma muka fada muku ,ku manta da batun kudin training allowance ku kaddara ma cewa ko sisi ba za'a biya ku ba .

UNICEF Nigeria ce zata biya ma'aikatan wucin gadi ,ya kai dan uwa yi abun da zai taimake rayuwar ka.

©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awarenesses Forum ☑️

Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding recruitment and different types of updates. 

https://chat.whatsapp.com/Ib66myTN1AV9AE8Zi0A4Ra

CREDIT. Ahmed El-rufai Idris

0 Response to "Ina kara tabbatar muku da cewa wannan aikin na yiwa yara rijista haihuwa NPC Birth Registration tsowon wata 6 za'ayi ana gudanar dashi amma ba wai kullum mutum zai ke fita aikin ba ."

Post a Comment