A karo na farko tun da aka yi juyin mulki a Nijar, Hamɓararren Shugaban Nijar, Mohamed Bazoum ya yi magana kan lamarin da ƙasar ke ciki.
Thursday, 27 July 2023
Comment
A karo na farko tun da aka yi juyin mulki a Nijar, Hamɓararren Shugaban Nijar, Mohamed Bazoum ya yi magana kan lamarin da ƙasar ke ciki.
A wani sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter, ya nemi kwantar wa al'ummar ƙasar da hankali.
Karin bayani - https://bbc.in/477uBlR
CREDIT. BBC HAUSA NEWS
0 Response to "A karo na farko tun da aka yi juyin mulki a Nijar, Hamɓararren Shugaban Nijar, Mohamed Bazoum ya yi magana kan lamarin da ƙasar ke ciki."
Post a Comment