ANNOUNCEMENT REGARDING 2023 CENSUS IN NIGERIA (SANARWAR SANARWA)
SANARWAR SANARWA
NPC ADHOC 2023.
1.Approved Not Short listed
wata dama ce ga waɗanda aka masu approval Na hukumar kidaya jama'a ta kasa adhoc 2023 Census
Idan ƙunsan amma ku approved amma ba sunan ku cikin Short listed don Allah Kuyi magana asasunan ku
Kada mutanan mu su rasa wannan dama ta cin gajiyar shirin aikin kidaya Koda anyi maka Approval mutukar babu sunan ka cikin shortlist baka cikin masu cin gajiyar shirin,labarin da muka samu shine hukumar tayi wasu gyari gyare .
Abu mafi mahimmanci yanzu shine sunan Ku yafi to cikin list
2.Pending
Ga waɗanda suke pending ga karin haske game da masalar su.
Yadda tsarin yake shine idan Application Status dinka yana Pending Zaka biya kudi zaa shigar da bayanin ka acikin list da hukumar kidaya zata fitar zuwa gaba ,Zaka kasance cikin wanda zasu karbi horo in Sha Allahu.
Wajen karbar horo zaa baku account fom yadda kowa zaisa bank details dinsa yanzu hukumar sun cire submitted online bank details da aka yi a baya.
Ranar karbar horo fom Zaka ba kowa yasa account details dinsa.
In case idan anzo karbar horo babu sunan ka kudin din da ka bayar in Sha Allahu zaa dawo maka da su yanzu haka ana tantance sunayen Supervisor da Enumerator da zasu karbi horo saboda haka muna so muyi amfani da wannan dama da muka sa mu wajen karbar bayanin mutane da Application Status dinsu yana Pending ko Wanda aka yi musu Approval Amma an fitar list babu sunayen su .
Yanzu abu mafi mahimmanci game da aikin kidaya shine sunan ka ya fito acikin list da za'a saki nan gaba kadan masu bukatar shigar da bayanin su ayi magana ta WhatsApp group din mu kamar haka 👇
https://chat.whatsapp.com/GMq7XVb0Eyj8UgOVB1HGlN
0 Response to "ANNOUNCEMENT REGARDING 2023 CENSUS IN NIGERIA (SANARWAR SANARWA) "
Post a Comment