Aci gaba da hakuri Kanawa za a warwarsa Abba gyara ya ke - Abba Latest
Saturday, 17 June 2023
Comment
Matashin dan siyasa Abba Latest Tukuntawa ya nemi al'ummar Kano da su ci gaba da taya Gwamnan jihar addu'a kan gyare-gyaren da ya dauko yi musu.
Ya ce nan gaba kadan mutanen Kano za su warwarsa domin tsare-tsaren da Gwamnan ya zo da su.
Shiga Whatapp group din mu
https://chat.whatsapp.com/GMq7XVb0Eyj8UgOVB1HGlN
Me za ku ce?
CREDIT. Freedom Radio Nigeria via Facebook search.
0 Response to "Aci gaba da hakuri Kanawa za a warwarsa Abba gyara ya ke - Abba Latest"
Post a Comment