--
TOFA :Saifan Mai Kyau ta ce, gudun dangi ne yake hana da yawa daga yan mata aure domin ba maza suka rasa ba.

TOFA :Saifan Mai Kyau ta ce, gudun dangi ne yake hana da yawa daga yan mata aure domin ba maza suka rasa ba.

>



Fitacciyar Tauraruwar TikTok din nan Aisha Abubakar da aka fi sani da Saifan Mai Kyau ta ce, gudun dangi ne yake hana da yawa daga yan mata aure domin ba maza suka rasa ba.


Saifan wadda ta yi fice a TikTok wajen jan hankalin yan mata kan su karbi namijin da ya zo musu koda ba shi da wadataccen kudi ta bayyana dalilin da yasa ta zabi hakan.


Ta kuma ce ba zata iya auren namiji da ke tika rawa a TikTok ba don haka ta ja hankalin masu yi da su daina.


A wannan makon ita ce bakuwar shirin Taurarin TikTok na Dala FM kamar yadda zaku gani.



Karin bayani 👇👇

https://youtu.be/LfJ-uXd0gsc


CREDIT 👉NASIRU SALISU ZANGO VIA FACEBOOK. 

0 Response to "TOFA :Saifan Mai Kyau ta ce, gudun dangi ne yake hana da yawa daga yan mata aure domin ba maza suka rasa ba."

Post a Comment