TOFA :Ba Abinda zai hanani yin TikTok a duniya sai dai mutuwa inji Hajara yahaya.
Sunday, 21 May 2023
Comment
Ƴar #TikTok ɗin nan mazauniyar Saudiyya Hajara Yahaya mai barkwanci ta ce ba za ta iya daina TikTok ba sai in ta mutu.
Da take zantawa da shirin Taurarin TikTok na tashar Dala FM ta ce ƙaddara ce ta kai ta Saudiyya abin da ya katse mata burinta na son zama ƙwararriyar likita.
Hajara ta bayyana ƙalubale da nasarorin da ta samu sanadin dandalin na TikTok.
Sai dai ta soma da bada tarihin rayuwarta kamar yadda zaku gani a shirin.
Karin bayani
👇👇
CREDIT 👉👉Freedom Radio Nigeria.
0 Response to "TOFA :Ba Abinda zai hanani yin TikTok a duniya sai dai mutuwa inji Hajara yahaya. "
Post a Comment