Tirkashi :Dalilin da yasa muka bude kungiyar mata masu saye da sayarwa online
Wednesday, 10 May 2023
Comment
Jami'ar ƙungiyar Mata masu saye da sayarwa ta Intanet Malama Jidda Haulat Nguru ta bayyana dalilan da yasa suka buɗe ƙungiyar.
A zantawarta da shirin Fitattun Mata na wannan makon ta bayyana fatan da suke da shi game da ƙungiyar kamar yadda za ku gani.
Karin bayan
👇👇👇
CREDIT 👉Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Tirkashi :Dalilin da yasa muka bude kungiyar mata masu saye da sayarwa online "
Post a Comment