Kofa a bude take ga duk mai son aurena don ba a fim zan dawwama ba. Khadija a duniya.
Saturday, 6 May 2023
Comment
Jaruma Khadija Abubakar da aka fi sani da Khadija A Duniya ta ce a shirye take domin aurar duk wanda yake kaunarta, don ba dauwama ta zo yi a Kannywood ba.
A zantawarta da filin Daga Kannywood na Freedom Radio, Khadija ta bayyana yadda ta tsinci kanta a masana'antar Kannywood kamar yadda zaku gani
Karin bayani 👇👇
CREDIT 👉Nasir Salisu Zango via Facebook.
0 Response to "Kofa a bude take ga duk mai son aurena don ba a fim zan dawwama ba. Khadija a duniya. "
Post a Comment