Ina neman afuwar kalaman da na yi banyi su dan batanci ba! Baffa Hotoro.
Saturday, 20 May 2023
Comment
Daga DSS Baffa Hotoro ya sake neman afuwa kan zargin kalaman ɓatanci ya kuma bai wa hukumomi da jama'a haƙuri.
Ga bidiyonsa.
Ina neman afuwar kalaman da na yi, ban yi su don batanci ba - Baffa Hotoro
👇👇
CREDIT 👉Freedom Radio Nigeria.
0 Response to "Ina neman afuwar kalaman da na yi banyi su dan batanci ba! Baffa Hotoro. "
Post a Comment