YANZU-YANZU :Bola Tinubu ya koma Abuja a yau Litinin bayan hutun sama da wata ɗaya a ƙasar waje.
Monday, 24 April 2023
Comment
Bola Tinubu ya koma Abuja a yau Litinin bayan hutun sama da wata ɗaya a ƙasar waje.
Maye raayin ku akan wannan alamarin?
Anata zarge zargen wai Tafi neman lafiya ne ta masu magana da yawunsa suke cewa wai yatafi shakatawa ne duba da Gwagwarmayar zabe da aka asha.
Karin bayan👇👇
CREDIT 👉BBCHAUSA.
0 Response to "YANZU-YANZU :Bola Tinubu ya koma Abuja a yau Litinin bayan hutun sama da wata ɗaya a ƙasar waje. "
Post a Comment