TOFA :Rahotanni sun ruwaito cewa Mane ya naushi abokin wasansa Leroy Sane bayan an tashi daga wasan da Man City ta cinye s cinye su
Thursday, 13 April 2023
Comment
Rahotanni sun tabbatar da cewa sadio mane dan wasan gaba na Bayern Munich ya naushi Abokin dan Uwansa wato sane bayan an tashi daga wasan su da Manchester City.
Sadio Mane dai ya tabbatar dacewa yayi hakan ne don yanuna wa sane Kuskuren sa na rashin kishi.
Mane yace Tayaya za'a ce kunyi rashin nasara da abokan kara warku kuma baka nuna jimami ba
0 Response to " TOFA :Rahotanni sun ruwaito cewa Mane ya naushi abokin wasansa Leroy Sane bayan an tashi daga wasan da Man City ta cinye s cinye su "
Post a Comment