Tirkashi :Matashiyar nan Hajara Umar Faruk ta bayyana yadda ta koyi hawa Takalmin Taya.
Saturday, 29 April 2023
Comment
Matashiyar nan Hajara Umar Faruk ta bayyana yadda ta koyi hawa Takalmin Taya.
Hajara wadda bidiyoyin tseranta suka karade dandalin TikTok, ta ce tun asali ta taso da sha'awar hawa Takalmin Tayar.
A wannan makon filin Taurarin TikTok ya karbi bakuncinta, da kuma mai koya mata wato Malam Hassan Rano kamar yadda zaku gani.
Karin bayani 👉https://youtu.be/tVJj2DXYtxI
CREDIT, 👉Dala FM Kano.
0 Response to "Tirkashi :Matashiyar nan Hajara Umar Faruk ta bayyana yadda ta koyi hawa Takalmin Taya."
Post a Comment