--
ɗimuwa ce ta sanya Alhassan Ado Doguwa ya kamar hanyar zuwa Ofishin INEC lokacin da ake tattara sakamakon zaɓe.

ɗimuwa ce ta sanya Alhassan Ado Doguwa ya kamar hanyar zuwa Ofishin INEC lokacin da ake tattara sakamakon zaɓe.

>



Shugaban Ƴan Kwankwasiyya na TikTok Aminu Abdullahi da aka fi sani da Alh. Warƙal ya ce ɗimuwa ce ta sanya Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya Alhassan Ado Doguwa ya kamar hanyar zuwa Ofishin INEC lokacin da ake tattara sakamakon zaɓe.


Warƙal wanda ya yi martani kan zarge-zargen da Doguwa ya yiwa Ƴan Kwankwasiyya ya ce, lokaci ya yi da zai bari shari'a ta yi aikinta ba ɗorawa wasu laifi ba.


Ya ce, idan har da gaske ne Doguwan ya samu labarin za a kai hari INEC, to mai ya sa bai sanar da jami'an tsaro ba?


Ga dai bayaninsa.

👇👇

https://bit.ly/3L1KFLZ

CREDIT 👉Nasir Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "ɗimuwa ce ta sanya Alhassan Ado Doguwa ya kamar hanyar zuwa Ofishin INEC lokacin da ake tattara sakamakon zaɓe."

Post a Comment