Babban buri na a rayuwa shine na auri Yarima bin Salman. Yariman saudiyya
Tuesday, 25 April 2023
Comment
Fitacciyar mai amfani da dandanlin Facebook Fareeda Tofa ta ce, bata da burin da ya wuce ta auri Yariman Saudia Muhammad Bin Salman.
Tofa ta bayyana hakan ne a zantawarta da Freedom Radio cikin jerin hirarrakin da muke kawo muku da matasa masu amfani da kafar Facebook.
Ta ce, idan Allah ya cika mata burinta ta yi Wuff da Yariman to zata tabbatar ya mayar da Najeriya wajen zuwansa a koda yaushe.
Me zaku ce?
Karin bayani 👇
CREDIT 👉Freedom Radio Nigeria via YouTube search.
0 Response to "Babban buri na a rayuwa shine na auri Yarima bin Salman. Yariman saudiyya "
Post a Comment