YANZU-YANZU :Kotu ta samu Ekweremadu da laifin yunƙurin safarar sassan ɗan adam
Thursday, 23 March 2023
Comment
Wata kotu a Birtaniya ta samu ɗan majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu da laifin ɗauko wani ɗan Najeriya mai shekaru 21 zuwa Birtaniya domin cire ƙodarsa a bai wa diyar Ekweremadun.
Karin bayani👉 - https://bbc.in/3JAhdMp
CREDIT 👉BBCHAUSA VIA FACEBOOK SEARCH
0 Response to "YANZU-YANZU :Kotu ta samu Ekweremadu da laifin yunƙurin safarar sassan ɗan adam"
Post a Comment