YANZU-YANZU :Hukumar zaɓe a Najeriya ta umarci a sake kaɗa ƙuri'a a rumfunan zaɓe 13 da ke ƙananan hukumomin Doguwa da Tudunwada.
Wednesday, 8 March 2023
Comment
Hukumar zaɓe a Najeriya ta umarci a sake kaɗa ƙuri'a a rumfunan zaɓe 13 da ke ƙananan hukumomin Doguwa da Tudunwada.
INEC ta ɗauki matakin ne bayan tun farko an bayyana Alhassan Doguwa a matsayin wanda ya yi nasara a matsayin ɗan majalisar wakilai a zaɓen ranar 25 ga watan Fabarairu.
Karanta ƙarin bayani
👇👇
CREDIT /BBC Hausa via Facebook search.
0 Response to "YANZU-YANZU :Hukumar zaɓe a Najeriya ta umarci a sake kaɗa ƙuri'a a rumfunan zaɓe 13 da ke ƙananan hukumomin Doguwa da Tudunwada. "
Post a Comment