Yanzu yanzu :Gogaggen lauya, Farfesa Itse Sagay ya ce gwamnan CBN zai iya fuskantar hukunci.
Thursday, 9 March 2023
Comment
Gogaggen lauya, Farfesa Itse Sagay ya ce gwamnan CBN zai iya fuskantar hukunci.
Sagay ya ce laifi ne wani a kasa ya ki bin umurnin kotun koli.
A baya-bayan nan kotun koli ta umurci CBN ya rika karba da biyan tsaffin kudi har Disamba.
Karin bayani
đđ
CREDIT Legit. Ng Hausa via Facebook search.
0 Response to "Yanzu yanzu :Gogaggen lauya, Farfesa Itse Sagay ya ce gwamnan CBN zai iya fuskantar hukunci."
Post a Comment