Shugaban Hukumar EFCC ta Kasa shiyyar Kano Faruk Dogon Daji, ya ce sun kama mutane da dama bisa zargin sayen ƙuri'u da raba kayan abinci don a zaɓe su a jihohin Kano, Katsina da Jigawa.
Friday, 10 March 2023
Comment
Shugaban Hukumar EFCC ta Kasa shiyyar Kano Faruk Dogon Daji, ya ce sun kama mutane da dama bisa zargin sayen ƙuri'u da raba kayan abinci don a zaɓe su a jihohin Kano, Katsina da Jigawa.
Ya ce, tuni aka miƙa 9 daga zuwa ciki kotu.
Ga ƙarin bayanin
👇👇
CREDIT 👉NASIRU SALISU ZANGO VIA FACEBOOK SEARCH.
0 Response to "Shugaban Hukumar EFCC ta Kasa shiyyar Kano Faruk Dogon Daji, ya ce sun kama mutane da dama bisa zargin sayen ƙuri'u da raba kayan abinci don a zaɓe su a jihohin Kano, Katsina da Jigawa."
Post a Comment