YANZU-YANZU :Obi ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a Abuja
Tuesday, 28 February 2023
Comment
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC) ta ce jam'iyyar Labour ce ta lashe sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a Abuja, babban birnin tarayya.
Karin bayani 👉- https://bbc.in/3Y9KaEa
CREDIT/BBC Hausa via Facebook search.
0 Response to "YANZU-YANZU :Obi ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a Abuja"
Post a Comment