Breaking, Sabuwar hanyar deposit a banki daga CBN
Ga masu bibiyan kafafen social media sun san da cewa andaina kar bar tsofaffin kudaden 500 da kuma 1000.
Babban bankin Najeriya CBN ya kaddamar da wani tsarin da zaku cike form online kuyi print din slip din domin saida wannan slip din za'a karbi kudin ku a bankunan ku.
Ga yadda tsarin yake,
Iya dubu dari biyar kawai ake karba a bankunan ku, idan kudin ku su wuce dubu dari biyar sai ku kai cbn,
Baa kar bar 200 sai dai dari biyar da kuma 1000,
Zaku rubuta adadin yan dari biyar biyar da kuma yan dubu dubu dakuma adadin kudin gaba daya,
Yana da kyau kusan Indai kunyi deposits sau daya to bazaku iyya karawa ba domin anyi tsarin da bvn zai hanaku yi sau biyu,
Kuma dole sai mai account ne zai kai da kansa babu wakilci
Bazaku iyya kaiwa different banks ba misali, Indai ka kai gtbank to shikenan bazaku iyya kaiwa access ba ko kuma fidelity ba.
Yanzu ga address din da zaku yi Anfani da shi,
👇👇👇
https://crs.cbn.gov.ng/get-started/new
LINK SOURCE/CREDIT/CBN NIGERIA.
0 Response to "Breaking, Sabuwar hanyar deposit a banki daga CBN "
Post a Comment