DADUMINSA, Bello El-Rufa'i ya lashe zaɓe a Kaduna
Monday, 27 February 2023
Comment
Bello El-Rufai, ɗan gwamnan Kaduna ya lashe zaɓen majalisar wakilai na mazaɓar Kaduna ta arewa, inda ya kayar da Sama'ila Sulaiman.
Karin bayani 👉- https://bbc.in/3EJ5AB3
CREDIT /BBC HAUSA VIA FACEBOOK SEARCH
0 Response to "DADUMINSA, Bello El-Rufa'i ya lashe zaɓe a Kaduna"
Post a Comment