Bin Uthman, abubuwa 10 da ya kamata mutane su duba ga wadanda zasu zaba a matsayin shugabanni .
Monday, 6 February 2023
Comment
Malamin addinin Musuluncin nan na kasar nan Sheikh Muhammad Bn Uthman ya ja hankalin al'umma kan muhimmancin kada kuri'a.
Sheikh Bn Uthman ya kuma tunasar da al'umma kan zabar cancanta domin ciyar da al'umma gaba.
Ya kuma lissafo abubuwa 10 da ya kamata a kalla game da wanda za a zaba.
Karin bayani 👇👇
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Bin Uthman, abubuwa 10 da ya kamata mutane su duba ga wadanda zasu zaba a matsayin shugabanni . "
Post a Comment