Bayan Mutuwar Mahaifinsa kwana shida ga zabe Jam'iyyar NNPP Ta Bashi Takarar Saboda Nagartarsa
RABO DAGA ALLAH: Mahaifinsa ne ya Rasu ana saura kwanaki shida zabe Kwankwaso yace a bawa Dan takara bayan babansa ya Rasu Yanzu gashi ya lashe zaben Dan Majalisar Tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Wudil Da Garko.
Sunan sa Shekh Abdulhakeem Kamilu Ado Wudil.
Bayan Mutuwar Mahaifinsa kwana shida ga zabe Jam'iyyar NNPP Ta Bashi Takarar Saboda Nagartarsa
Ya kasance Mahaddacin Alqur'ani
Makarancin Hadith Da Fiqh
Yayi Karatun Degree A ABU Zaria
Yanzu Haka Yana Masters A ABU Zaria.
Yana Lecturing A Al-Istiqama University Sumaila.
Yana Da Markaz Na Koyarwar Addini Q Masallacin KUST Wudil Da Kuma Sauran Majalisai
Yana Da Shekaru 30 Yanzu.
Muna Rokon Allah Yayi Riko Da Hannunsa Ya Bashi Ikon Sauke Hakkin Da Ya Rataya A Wuyansa.
Allah Yaji Qan ACG Kamilu Ado.
~Ibrahim Adam.
CREDIT /Mikiya via Facebook search.
0 Response to "Bayan Mutuwar Mahaifinsa kwana shida ga zabe Jam'iyyar NNPP Ta Bashi Takarar Saboda Nagartarsa"
Post a Comment