Zagin malamai ne yafi bata min rai a TikTok Bashir Officer.
Saturday, 14 January 2023
Comment
Ɗan sandan nan da ya yi fice wajen jan hankalin al'umma kan bin doka a dandalin #TikTok ya ce babban abin da ke ci masa tuwo a ƙwarya a dandalin shi ne zagin malamai.
Officer ya bayyana hakan ne a shirin Taurarin TikTok na Dala FM, inda ya soma bada tarihin rayuwarsa, da yadda ya fara amfani da dandalin sada zumunta.
Ku kalli cikakken bayanin a nan.
👇👇👇
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Zagin malamai ne yafi bata min rai a TikTok Bashir Officer. "
Post a Comment