Yakamata Duk Wani Mai unguwa Yabudewa Matasa Club Din Kwallon Kafa, Sheikh Ibrahim Khalíl
Wednesday, 18 January 2023
Comment
Shugaban majalisar malamai na jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce, ya kamata masu unguwanni da attajirai su buɗe club ɗin ƙwallon ƙafa domin matasan yankunansu.
Ya ce kuma akwai buƙatar a riƙa sauraron matasa domin jin tunaninsu ta haka ne zai samarwa musu walwala da annushuwa.
Da yake magana kan dandali ya ce, akwai buƙatarsa matukar za a tsaftace shi.
Ga dai ƙarin bayanin da shehin Malamin ya yiwa Freedom Radio.
SOURCE/ Nasiru Salisu zango via Facebook search.
0 Response to "Yakamata Duk Wani Mai unguwa Yabudewa Matasa Club Din Kwallon Kafa, Sheikh Ibrahim Khalíl "
Post a Comment