--
Wuraren da suka fi burgeni a shirin mu na Amaryar TikTok

Wuraren da suka fi burgeni a shirin mu na Amaryar TikTok

>





Jaruma Aisha Usman da aka fi sani da Humaira ta bayyana wuraren da suka fi tsaya mata a zuciya daga shirin Amaryar TikTok.


Humair ta kuma bayyana matakan da ta bi har iyayenta suka amince ta shiga masana'antar Kannywood.


Jarumar ta kuma sake jan hankalin jama'a cewa ba ita ce ake rikicin akan aurenta ba, domin ita ba ta taɓa aure ba.


Ga yadda hirarta ta kasance 

👇👇👇.

https://youtu.be/VAh_VWj11qk

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Wuraren da suka fi burgeni a shirin mu na Amaryar TikTok "

Post a Comment