wajibi ne ga ƴan Arewa su zaɓi Alhaji Atiku Abubakar na jami'yyar PDP.
Tuesday, 17 January 2023
Comment
Matashi Abubakar Abdullahi Cannavaro na gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau ya ce, wajibi ne ga ƴan Arewa su zaɓi Alhaji Atiku Abubakar na jami'yyar PDP.
Cannavaro ya ce, Atiku shi ne maslahar matsalolin da Arewa ke fuskanta, a don haka kada mutane su bari a ruɗe su da batun Muslim-Muslim ticket na APC.
Meye ra'ayinku a kan wannan kalaman nasa?
Domin sauraron cikakken bayaninsa danna wannan link din nakasa 👇👇
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=909937503366411&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8
SOURCE, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "wajibi ne ga ƴan Arewa su zaɓi Alhaji Atiku Abubakar na jami'yyar PDP."
Post a Comment