Saura kwanaki 17 yanzu da a daina amfani da tsaffin Naira N1000, N500 da N200. By Admin Saturday, 14 January 2023 Comment > Bankuna sun gargadi jama'a su kai kudinsu banki tun da wuri.Bankunan sun ce suna budewa ranar Asabar domin kowa ya samu dawo da kudinsa.Saura kwanaki 17 yanzu da a daina amfani da tsaffin Naira N1000, N500 da N200.Source, legit. ng Hausa via Facebook search.
0 Response to "Saura kwanaki 17 yanzu da a daina amfani da tsaffin Naira N1000, N500 da N200."
Post a Comment