--
Rasuwar sarkin Dutse, abubuwa sun tsaya cak a birnin Dutse na jihar Jigawa bayan rasuwar Maimartaba Sarkin Duste

Rasuwar sarkin Dutse, abubuwa sun tsaya cak a birnin Dutse na jihar Jigawa bayan rasuwar Maimartaba Sarkin Duste

>

 




Al'amura sun tsaya cak yanzu haka a birnin Dutse na jihar Jigawa bayan rasuwar Maimartaba Sarkin Duste Dr. Muhammad Nuhu Sunusi.


Tuni dai al'ummar Musulman Duniya suka shiga bayyana alhininsu kan rashin Sarkin.


Ga ƙarin bayani kan halin da ake ciki yanzu haka a garin daga tashar Freedom Radio da ke Dutse 

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 



0 Response to "Rasuwar sarkin Dutse, abubuwa sun tsaya cak a birnin Dutse na jihar Jigawa bayan rasuwar Maimartaba Sarkin Duste "

Post a Comment