Natuba nayi nadama, bayin murja kunya a hannun yan sanda
Sunday, 29 January 2023
Comment
Jarumar Barkwancin nan ta #TikTok Murja Ibrahim Kunya ta yiwa ƴan sanda bayani kan zage-zagen da ta yi a dandalin TikTok.
Kunya wadda yan sandan Kano suka kama bayan korafi daga zauren Malaman Kano da wani lauyan al’umma ta yi bayani filla-filla kan zarge-zargen da ake yi mata.
Ga bayanin Murjan, da lauyan har ma da wakilin Zauren Malaman Kano
.
Ga cikakken labarin 👇👇
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search
0 Response to "Natuba nayi nadama, bayin murja kunya a hannun yan sanda "
Post a Comment