Maganin Da Yan Mata Sukafi Nema Awajena, Mai Maganin Mata
Friday, 20 January 2023
Comment
Malamar #TikTok mai sayar da magungunan mata Zainab Alkhairi ta bayyana nau'in magungunan da ƴan mata suka fi nema a wajenta.
Zainab wadda aka fi sani da Zee Alkhairi ta yi martani ga masu tambayar ya aka yi masu sayar da maganin Mata su ke kasa zama a gidan miji.
Ga dai ƙarin bayanin da ta yi mana
👇👇
Source / credit / Nasiru Salisu zango via Facebook search.
0 Response to "Maganin Da Yan Mata Sukafi Nema Awajena, Mai Maganin Mata "
Post a Comment