--
Kofa a Bude take ga mai son aurena, maryam bakassi

Kofa a Bude take ga mai son aurena, maryam bakassi

>




Fitacciyar mawaƙiyar nan Maryam Aliyu Muhammad da aka fi sani da Maryam Bakassi ta ce, ƙofa a buɗe take ga duk mai son aurenta tsakani da Allah.


Bakassi ta kuma bayyana yadda take samun tsangwama daga wasu mutanen na cewa tana ƴar Kannywood amma take rufe jikinta ruf.


Kafin ta soma Waƙa Bakassi ta kasance mai yin amshi ga manyan mawaƙa.






Daga cikin waƙoƙin da tayi amshi suka yi fice akwai waƙar nan ta "Kowa ya kauce kai ne kaɗai a hanyata..." da kuma "Hasashena ya tabbata gamu a tare cikin soyayya".


Ga dai cikakkiyar tattaunawarta da filin Fitattun Mawaƙa na Dala FM Kano.



Ga hirar da akayi da ita 👇

https://youtu.be/BLwx5gM5bzE

Source 👉Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Kofa a Bude take ga mai son aurena, maryam bakassi"

Post a Comment