Dr. Sambo likitan dariya, ya ce, ya sha wahala kafin a bashi aure saboda yana Comedy.
Saturday, 28 January 2023
Comment
Fitaccen jarumin barkwancin nan Aliyu Muhammad da aka fi sani da Dr. Sambo likitan dariya, ya ce, ya sha wahala kafin a bashi aure saboda yana Comedy.
Dr. Sambo wanda kuma ke cikin jarumin da ke tashe a manhajar TikTok ya bayyana hakan ne a shirin Taurarin TikTok na Dala FM.
Jarumin ya ce, shafukan malamai ya fi bi a #TikTok kuma ya koyi karatu da addu'o'in da ko lokacin da yana Islamiyya bai iya ba.
Ku kalli cikakken shirin a nan.
đđđ
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Dr. Sambo likitan dariya, ya ce, ya sha wahala kafin a bashi aure saboda yana Comedy."
Post a Comment