Dalilin da yasa muka je har gida muka Cafke AA ZAURA
Tuesday, 31 January 2023
Comment
Hukumar EFCC ta ce, a Litinin din nan jami'anta sun je har gida sun kama dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya na jam'iyyar APC Alh. Abdussalam Abdulkarim Zaura.
Sannan ta gurfanar da shi a gaban Kotu sai dai lauyansa bai bayyana ba, daga baya kuma aka sanya shi a hannun beli.
Kakakin hukumar ta EFCC a Kano Idris Muhammad ya yiwa Freedom Radio karin bayani.
Ga karin Bayani 👇
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Dalilin da yasa muka je har gida muka Cafke AA ZAURA "
Post a Comment