Ba WUFF akayi dani ba, kara'i nayi da sabuwar Amaryata inji mudassir haladu barkeke.
Saturday, 28 January 2023
Comment
Jarumin Kannywood Mudassir Haladu da aka fi sani da Ɓarkeke ya ce, auren da ya ƙara a shekarar da ta gabata ba Wuff aka yi da shi ba kamar yadda wasu ke yaɗawa.
Ɓarkeke ya ce, auren soyayya ne, in ma an ga yayi zumuɗi da kwarmato to ba wani abu bane ya janyo sai Ƙara'i domin a lokacin da yayin auren fari zamanin ba irin wannan bane.
Jarumin ya kuma yi tsokaci kan koma bayan da tarbiyya ta samu yanzu a Kannywood, sannan ya taɓo sauran batutuwa da suka shafi masana'antar kamar yadda zaku gani a wannan shiri.
Hirar sa👇👇
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Ba WUFF akayi dani ba, kara'i nayi da sabuwar Amaryata inji mudassir haladu barkeke. "
Post a Comment