--
Ahir Dinka Da Taba Kwankwaso, Sakon A'in Ja'afaru Ga Sha'aban Sharada

Ahir Dinka Da Taba Kwankwaso, Sakon A'in Ja'afaru Ga Sha'aban Sharada

>






Ƴar siyasar nan A'in Ja'afaru Fagge ta jam'iyyar PDP ta caccaki ɗan takarar Gwamnan Kano a jam'iyyar ADP Sha'aban Ibrahim Sharaɗa kan ya kiyayi tsunduma kansa cikin sukar tsohon Gwamna Kwankwaso.


A'in Ja'afaru ta ce, duk da tana cikin jam'iyyar PDP amma Abba Kabir Yusuf zata tallata saboda rikicin Shari'a da ya dabaibaye tasu jam'iyyar.


A cikin wannan tattaunawa, Fagge ta magantu kan batutuwa da dama da suka shafi siyasar Kano. 

SOURCE /CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search 



0 Response to "Ahir Dinka Da Taba Kwankwaso, Sakon A'in Ja'afaru Ga Sha'aban Sharada "

Post a Comment