Abin da yasa bazamu amince da matakin cbn ba. Dan Majalisar tarauni hafizu kawu tarauni
Saturday, 28 January 2023
Comment
Mataimakin Shugaban Kwamitin Kudi da Harkokin Bankuna na Majalisar Wakilai ta kasa Hon. Hafizu Kawu Tarauni ya bayyana dalilan da ya sa ba za su amince da matakin CBN na kayyade wa'adin ci gaba da amfani da tsoffin kudi ba.
Hafizu Kawu ya ce, akwai zalunci a cikin matakin na CBN domin zai cutar da jama'a, kuma al'umma sun yi tir da shi, don haka ya kamata CBN ya yi mi'ara koma baya.
A zantawarsa da Freedom Radio yau Asabar Hafizu Kawu ya bayyana matsayar da majalisar wakilai ta dauka yanzu haka, ciki har da yiwuwar kamo Gwamnan CBN Emefele.
Ya kuma amsa tambayar shin ko daga ina yake ganin Emefelen na samun goyon baya?
Ga dai cikakkiyar tattaunawarsa,
đđ
Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Abin da yasa bazamu amince da matakin cbn ba. Dan Majalisar tarauni hafizu kawu tarauni"
Post a Comment