Za'a kawo hukuncin shari'ar Malam Abduljabbar kai tsaye ta kafafen yada labarai.
Friday, 9 December 2022
Comment
Image Source /credit / Freedom Radio via Facebook.
Hukumar lura da Kotunan shari'ar Musulunci ta Kano ta ce za a kawo zaman yanke hukuncin shari'ar Malam Abduljabbar Kabara da Gwamnatin Kano ta kafafen yada labarai.
Jami'in yaɗa labaran hukumar Muzammil Ɗalha Yola ya yiwa Freedom Radio karin bayani a kai.
Ku saurari bayaninsa a nan.
Source /credit /Freedom Radio via Facebook and youtube.
0 Response to "Za'a kawo hukuncin shari'ar Malam Abduljabbar kai tsaye ta kafafen yada labarai. "
Post a Comment