Yin Jima'in Kure Juna Na Kawo Targaden Azzakari, Likitocin Al'aura:
Sunday, 25 December 2022
Comment
Yin Jima'in Kure Juna Na Kawo Targaden Azzakari, Likitocin Al'aura:
Likitoci a fannin lafiyar azzakari sun gargadi Maza kan yin jima'in kure juna da Mata saboda hakan na iya hallaka mazakutansu gaba daya.
Masanan sun bayyana cewa maza masu jima'in kure na iya arangama da targaden azzakari kuma jinyarsa na da wuyan gaske.
Source /credit sirrin rike miji on Facebook search.
0 Response to "Yin Jima'in Kure Juna Na Kawo Targaden Azzakari, Likitocin Al'aura:"
Post a Comment