Yadda zakuyi reactivating din gtbank dormant account a wayarku
Monday, 26 December 2022
Comment
Image source /credit 👉Google search online
Mafi yawancin mutane suna Bude account a gtbank su barshi haka basa amfani dashi a sanadiyyar yin hakan sai account yazama dormant wato ya suma kenan.
To idan haka tafaru akwai yadda zaka yi da kanka cikin sauki kai reactivating dinsa ba tare da kaje banki ba.
Ga video din da zaka kalla don kaga yadda zakayi
Credit /SIRRIN BANKI TV VIA YOUTUBE SEARCH.
0 Response to "Yadda zakuyi reactivating din gtbank dormant account a wayarku"
Post a Comment