Yadda TIKTOK ya taimakamin wajen habaka comedy dina uncle Yomen.
Sunday, 25 December 2022
Comment
Jarumin Barkwancin nan Salisu SK Yomen ya bayyana yadda dandalin #TikTok ya yi tasiri wajen bunƙasa Comedy ɗin da yake yi.
Yomen ya bayyana hakan ne a shirin Taurarin TikTok na wannan makon na tashar Dala FM Muryar Zamani.
Jarumin ya soma ne da bada tarihin rayuwarsa.
Ku kalli cikakken shirin a nan.
👇👇👇
Source /credit /Dala FM Kano via Facebook search.
0 Response to "Yadda TIKTOK ya taimakamin wajen habaka comedy dina uncle Yomen. "
Post a Comment