Yadda akayi dina din Jarumin film din LABARINA lukman Darén jiya yadda rarara yayi casu
Monday, 26 December 2022
Comment
Adaran jiya ne dai akai taron dinner din Jarumin film din labarina LUKUMAN a masana'antar Kannywood dake jihar Kano.
Awajan taron babban mawakin nan rarara yayi wa ango da amaryar kyauta ta musamman a yadda yace zai aiko da kyauta kuma zaiyi bibiya ya tabbatar da ankawo wa ango da amaryar rabon su.
Domin kallon cikakken video din dina din danna wannan link din 👇👇👇
Source, kano kannywood tv via YouTube search.
0 Response to "Yadda akayi dina din Jarumin film din LABARINA lukman Darén jiya yadda rarara yayi casu"
Post a Comment