Wani babban malami ya ai kowa Sadiq sani Sadiq zazzafan sako mai tsoratarwa
Friday, 16 December 2022
Comment
Bana nadama a matsayina na dan fim kuma wallahi bana Jin tsoron komai a wannan har kar ta mu ta fim,
Kai wallahi ko yayana suka ce zasuyi harkar fim to wallahi babu Wanda zan hana yashiga industry.
Sadiq din yaci gaba da cewa shifa bai ga wata illa a harkar fim din Hausa ba,
Sai dai kuma wannan batun nasa ya biyu bayane akan wani raddi da wani malamin addinin Islama yayi masa.
Sadiq din dai yana mai kar fafawa mata da maza masu Sha'awar harkar drama gwuiwa dacewa sushiga da niyya mai kyau.
Kalli wannan video domin samun cikakkiyar hirar đđđ
Source /credit /Kundin shahara channel via YouTube.
0 Response to "Wani babban malami ya ai kowa Sadiq sani Sadiq zazzafan sako mai tsoratarwa"
Post a Comment