Turkashi, Sai yau Jaruma Halima Atete ta tare a gidan mijin ta na aure.
Wednesday, 14 December 2022
Comment
IMAGES SOURCE /CREDIT /FACEBOOK SEARCH
Idan dai kuna bibiyan a kafafen sada zumunta kunsan da cewa Jarumar Finafinan Hausa wato kannywood kenan Halima Atete ta yi aure to ammafa baa tare ba harsai wannan ranar ta 14/12/2022.
To jamaa Allah ya kyauta kuma mutaya su da adduar Allah yasa sunyi adace kuma Allah ya basu zama lafiya amin thumma amin.
Link source / KANO KANNYWOOD TV VIA YOUTUBE.
0 Response to " Turkashi, Sai yau Jaruma Halima Atete ta tare a gidan mijin ta na aure. "
Post a Comment