Subhanallahi, Mata muguji irin wadannan halayan.
Tuesday, 6 December 2022
Comment
Image Source /credit /on Facebook
Ya dankara gidansa mai kyau yan uwan amarya suka zo gani domin yin jere sukace gida bai musu ba wai yayi musu kadan😢😡, ala tilas ya kama wani gidan haya a unguwar masu kudi, saida aka gama jere tsaf gogan naku shima yace kayan da suka saka ba suyi masa ba, sunyi kalar talauci da yawa😂😂, auren da ba a yiba kenan, dan daga nan al'amarin ya lalace😭😭, yaje ya nemo daidai shi ya aura😀...
Daga shafin
@Isma'il Ibrahim alawayi
Source /credit /sirrin rike miji on Facebook
0 Response to "Subhanallahi, Mata muguji irin wadannan halayan. "
Post a Comment