Sanadin film nafara soyayya da musbahu Anfara inji Asiya Binta Sugar
Sunday, 25 December 2022
Comment
Jaruma Asiya Muhammad da aka fi sani da Binta Sugar ta bayyana yadda suka soma soyayya da Jarumi Misbahu An Fara sanadiyyar shirin nan mai dogon zango na Binta Sugar.
Jarumar ta kuma bayyana yadda take haɗa kasuwanci da sana'ar film, sai dai da farko ta samu ƙalubale kafin iyayenta su amince ta shiga Kannywood.
Ga dai cikakkiyar tattaunawarta da Freedom Radio.
Source /credit /Nasiru Salisu zango via Facebook search.
0 Response to "Sanadin film nafara soyayya da musbahu Anfara inji Asiya Binta Sugar "
Post a Comment